DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu garkuwa da mutane sun kashe wasu ‘yan uwan juna su uku tare da wani mai babur bayan da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ja kunnen ƴan ƙsar da su guji saye da sayar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, sun sako sama da mutum 200 bayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A jamhuriyar Nijar wani jirgin sojin kasar ya kama da wuta yayin da yake ƙoƙarin sauka bayan da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kaftin ɗin Ingila Harry Kane ya ci kwallo ɗaya a wasan Premier League na farko tun bayan hutun gasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mayakan Boko Haram sun kashe makiyaya 17 tare da sace shanunsu da dama, bayan arrangamar da suka yi...
Shugaban hukumar kiyaye aukuwar haɗura ta Najeriya Dauda Ali Biu yabaiyana Matakan kare kai daga haduran ababen hawa a Najeriya Muƙaddashin shugaban hukumar kiyaye aukuwar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ta shiga zawarcin dan wasan Chelsea, Ngolo Kante. Kwantaragin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiyar addinin Musulunci mai zaman kanta mai suna Hisbah, ta jagorance garkame wuraren shan giya sama...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Yawancin mutanen da ke amfani da wayoyin hannu na korafi kan rashin saurin caji, sai dai sun gaza gano a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI “Boxing Day” – rana ta farko bayan Ranar Kirsimeti – ta samo asali ne a lokacin mulkin Sarauniyar Ingila Victoria...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban faston majami’ar yankin Katolika na Sakkwato, Matthew Hassan-Kukah ya ce duk da irin manyan alkawura da dama da shugaban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya sun kama wata tabar wiwi da aka yi safararta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jiragen Yakin Najeriya sun kashe mayakan Boko Haram da kwamandojinsu sama da 100 a rana guda a Jihar Borno. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani hatsarin Mota ya yi sanadiyar rasuwar wasu fasinjan baburin adaidaita Sahu a kan titin ring road dai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Gambia ta bayyana sunan wani jami’in sojan ruwa a matsayin wanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamitin yaƙin neman zaben ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya zargi babbar jam’iyyar adawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Argentina na shawarar sanya hoton gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya a 2022, Lionel Messi a kan...
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a titin Miller Road ta bayar da umarni ga Gwamnatin Jihar Kano da ta dakatar da yunkurin ta na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya za ta biya Gwamnatin Borno Naira biliyan 9.43 da ta kashe wajen gina gadar sama ta farko a jihar...