DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar 17 ga Disamba 2022 ne Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya cika shekara 80, inda ake ganin...
Shugaban asibitin kwararru Best Choice Hospital da kuma Bestmedix pharmacy, Kano, wato, Alh. Auwal Muhammad Lawal ya samu lambar yabo ta fitaccen jakadan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PRP, Hon. Salihu Tanko Yakasai ya halarci wani gagarumin biki, wanda ‘yar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kubutar da mutum hudu daga hannun masu garkuwa da kuma...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Yara rukunin mutane ne masu rauni, kuma akwai wasu cuttuka da suka fi kama su a lokacin hunturu, wadanda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan sanda a Jamus sun ce sun gano wasu daga cikin muhimman kayayyakin tarihi da aka sace daga wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta ce tana fatan cimma dala tiriliyan 12 a matsayin darajar dukiyar da ake samarwa a cikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan bindiga a Najeriya sun kwashe daukacin mazajen garin Randa dake karamar hukumar Maru a Jihar Zamfara saboda bacewar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rahotanni na nuna cewa sabbin takardun kudin da gwamnati ta sahale fara amfani da su daga ranar Alhamis sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta ce ta ceto ‘yan ƙasar China bakwai da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Faransa Didier Deschamps ya ce babu abin da ya dame su ganin cewa mutane sun damu Lionel Messi...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Magoya bayan Moroko sun shirya tsaf domin nuna farin ciki da wasan neman uku da kasarsu za ta yi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaba Muhammadu Buhari ya ce Najeriya ce ta fi dacewa da inga masu zuba jari daga Amurka su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Nijeriya ƙarƙashin jagorancin Muhammadu Buhari ta sake kinkimo bashin Dalar Amurka biliyan $9 daidai da Naira tiriliyan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Birnin Shanghai na ƙasar China ya dakatar da duka ɗaliban birnin daga zuwa makaranta inda ya dawo da tsarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan tsakiyar Sfaniya da Barcelona Sergio Busquets ya sanar da cewa ya yi ritaya daga buga wa kasarsa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi kira ga jami’an tsaro da sauran masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Amurka ta amince da kudirin dokar haramta amfani da kafar sada zumunta ta TikTok a ma’aikatun gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan haya ya caka wa abokinsa kwalba har lahira kan kudin wuta N300. Wanda ake zargin ya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Sama da shekara guda tsohon gwamnan Katanga ya janye daga fagen siyasa , sai dai a yau juma’a Moïse...