DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), ta kama tare da kwace jabun magunguna na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoman rani a Jihar Taraba sun koka kan matsalar tsadar man fetur da rashin tsaro da suka ce na barazana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Najeriya ta umarci kamfanin mai na kasa NNPC ya kawo karshen karancin fetur da ake fama da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen mawakin Najeriya, Ahmad Ololade, wanda aka fi sani da Asake, ya yage yana tsaka da waka kan dandali a London....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar IMF ta samu yarjejeniya da Ghana a kan Shirin taimako na dala biliyan uku. Sabuwar kungiyar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tsige mataimakiyar shugabar Majalisar Tarayyar Turai bayan an zarginta da karbar cin hanci da halatta kudin haram, a wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jariran nan ‘yan-tara na farko a duniya da aka haifa lokaci guda sun koma kasarsu Mali lami lafiya. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen ‘dan ta’addan jihar Zamfara Dogo Gide da yayi garkuwa da dalibai mata ‘yan kwalejin Yauri dake jihar Kebbi ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jagaba Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci Birnin-Gwari kafin fara yakin neman zabensa a Kaduna Dan takarar shugaban kasa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da aikin likita ta kasa, ta ce likitocin da su ka samu horo daga kasashen waje...
DAGAKKABIRU BASIRU FULATAN Ministan Kimiyya da Fasaha da Kirkira, Adeleke Mamora, ya ce ma’aikatarsa ta kirkiro allurar rigakafin cutar Sikila da ta dafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da sufurin Jirgin sama ta Nijeriya (NCAA) a ranar Litinin ta ce, zuwa yanzu an dakatar gwajin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano SUBEB ta ce, shirin bada ilimi kyauta kuma dole ya haifar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, kuma mai martaba Sarkin Kano na 14, Muhammad Sanusi, ya bukaci ‘yan Najeriya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu karatu da ke jimirin bibiyarmu a wannan shafi na Ado Da Kwalliya barkan mu da warhaka, da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban jami’i na biyu mafi girma da Rasha ta nada a yankin Kherson na Ukraine ya tsallake rijiya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar Majalisar Tarayyar Turai ta bayyana fargaba kan wata badakalar da ta kunno kai da ta shafi wasu ‘yan majalisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Takaita amfani da takardun kuɗi da Babban Bankin Najeriya wato CBN ke kokarin aiwatarwa zai rage barazanar tsaro a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo da ke yankin kudu maso gabashin Najeriya ta ce akalla mutum 4 suka rasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kaddamar da hari a kan babban ofishin hukumar zaben Najeriya INEC a Owerri babban birnin jihar Imo da...