DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce hare-hare ta sama da ta ke kai wa maboyar ‘yan bindiga sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majlisar dokokin jihar Jigawa ta ce majalisar kansilolin karamar hukumar Ringim ba su da hurumin tsige shugaban karamar hukumar....
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Sarkin Sudan na wurno Alhaji Shehu Malami Ya rasu yana da shekaru 85 a duniya Nigerian Tracker ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firaministan Netherlands Mark Rutte ya nemi gafarar daukacin mutanen da kasar ta bautar ko kuma yiwa mulkin mallaka na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya FRSC, ta sanar da aike jami’anta a sassa daban-daban na kasar domin sintiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen-hawa ta Jihar Kaduna, KASTLEA, ta ce za ta saki dukkan baburan da ta kama...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yau Litinin ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa Doyin Okupe, tsohon babban...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin jihar Katsina ta sahalewa jam’iyyar adawa ta PDP gudanar da babban taronta domin yakin neman zaɓen dan takarar shugaban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Karim Benzema ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa a kasa da sa’o’i 24 bayan da Faransa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da shafin Tuwita sun zabi Elon Musk ya sa sauka daga shugabancin kamfanin bayan da ya wallafa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunar hatsarin mota da ya auku a garin Marabar Gwanda da ke dab da shiga Zariya a hanyar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Jam’iiyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu, ta sake zabar shugaba Cyril Ramaphosa, a matsayin shugaban jam’iiyar kuma wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an tsaron kasar Indiya sun kama wani dan Najeriya mai suna Nnamdi Augustine Samuel bisa zarginsa da safarar miyagun kwayoyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ta janye dakarunta da ta tura gadin Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke da gidan Gwamnatin Jihar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga kasashen da ke kusa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kamo ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 12 ne aka ba da rahoton rasuwarsu a wani hatsarin mota da ya auku a kan hanyar Lambata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada alkawarinsa na tabbatar da an yi zaben da babu cuta babu cutarwa a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata uwa mai suna Khadija Ibrahim ‘yar shekara 30 da ‘ya’yanta mata biyu sun mutu a wata gobara da ta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Sama da cibiyoyin kiwon lafiya dari da masana kimiyyar sinadarai ne aka rufe a karamar hukumar Tudunwada da ke jihar Kano, ciki...