Connect with us

News

Shehu Malami ya rasu yana da shekaru 85 a duniya

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

Advertisement

 

Sarkin Sudan na wurno Alhaji Shehu Malami Ya rasu yana da shekaru 85 a duniya

Advertisement

 

 

Advertisement

Nigerian Tracker ta rawaito cewa tsohon kwamishinan na Najeriya a Afirka ta Kudu ya rasu a Masar.

 

Advertisement

 

Shehu Malami yana daya daga cikin magada sarautar khalifancin Sokoto.

Advertisement

 

 

Advertisement

A lokacin mulkin marigayi Janar Sani Abacha da Janar Abdulsalami Abubakar ya kasance babban kwamishina a Najeriya

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending