DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Hisba a Kano da ke arewacin Najeriya ta fara shirin kama matan da ke talla akan titunan jihar. Kafar yada...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ‘Yan mata a Afghanistan sanye da hijabi sun cika wasu titunan jami’o’insu, domin zanga-zangar kin amincewa da matakin...
Masarautar Saudiyya ta soke sharadin yin gwajin kwayar cutar COVID-19 da kayyade shekaru ga maniyyata aikin Hajjin 2023. Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta Saudiyya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS, ta ce matsakaicin farashin iskar gas mai nauyin kilo 5 ya karu daga N4,483.75...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan sarkin Fadan Ayu, da ke karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya lashi takobin fatattakar fatara da talauci a Najeriya idan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamna Mai Mala Bunin na Jihar Yobe, ya ba da umarnin a gaggauta sakin matashin nan da aka tsare...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An gano gawawwaki 213 da suka hada da ‘yan ta’adda da masu kai musu bayanai, kwanaki kadan da mummunar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta sanar da kwace sama da kwayar maganin Tramadol miliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani takaitaccen sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Mr Doyin Okupe ya ce lokaci ya yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan majalisar wakilan kasar sun fusata sakamakon gazawar da gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele ya yi wajen zuwan gaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu matasa 19 sun shiga hannun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, kan kokarin hada auren jinsi daya a jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kasa ci gaba da Shari’ar kisan Ummukulsum Buhari (Ummita), matashiyar da ake zargin saurayinta dan kasar China ya kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Najeriya, rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gudanar da wani babban taron wanzar da zaman lafiya ya yin yakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An sake samun wani mutum daya da ya mutu biyo bayan cizon wata mahaukaciyar karya a unguwar Kofar Dan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A jihar Taraba da ke arewa maso gabashin Najeriya, mata mafarauta ne suka bi sahun takwarorinsu maza wajen yaki da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon mataimaki na musamman ga tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, ya biya tarar naira miliyan 13 don gujewa zaman gidan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani matashi mai shekara 16 ya shiga hannun hukuma bayan an zarge shi da cin zarafin Gwamnan Jihar Yobe,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gidan rediyon Premier ya yi Allah-wadai da harin da aka kai wa ma’aikatansa, Muhammad Bello Dabai a gaban tashar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kashe kasurgumin dan ta’adda Madaki Mansur tare da wasu 11 a wani samame a Dajin Alkaleri da...