DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce mutum 166 ne suka rasu, sannan kuma an yi asarar dukiya ta Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A nan gaba kaɗan ne a yau shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2023, kasafin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Liverpool ta barar da damar matse hudun farko a gasar Firimiyar Ingila, bayan da ta sha kashi 3-1 hannun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya yi Allah-wadai da harin da aka kai kan ayarin motocinsa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Mutum huɗu sun rasu bayan wasu jirage masu saukar ungulu biyu sun yi karo a saman iska kusa da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A Najeriya tun bayan da babban bankin ƙasar ya fitar da sabbin takardun kuɗin kasar da ya sauya wa fasali,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta ce ta daƙile wani hari da aka kai Magamar Jibiya da Ƙaramar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun APC da PDP, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar, sun yi wa tsohon...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum hudu ne suka riga mu gidan gaskiya sannan uku sun jikkata a hatsarin motar da ya auku ranar Lahadi a Jihar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rahotanni daga yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce rundunar sojin saman Najeriya, ta yi nasarar fatattakar gungun ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kasar Amurka ta ce za ta mara wa Najeriya baya dangane da zaben 2023 don tabbatar da masu kada...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya amince da yin afuwa ga fursunoni...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum tara ne aka tabbatar da cewa sun mutu a wani turmutsutsun murnar sabuwar shekara a Kampala babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aston Villa ta ƙara matsin lamba kan kocin Tottenham Antonio Conte, sakamakon nasarar da ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban ƙungiyar tsaro ta NATO ya ce dole ƙasashen yamma su shirya samar da tallafi na lokaci mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya amince da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) a matsayin shugaban kasa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ’yan Arewa ba su da wani dalili ko kadan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shawarci ‘yan kasar da su shiga sabuwar shekarar 2023 da fatan ganin kasar ta...
2022 na cikin shekarun da ba za a manta da su ba a tarihin dan adam musamman irin kalubalen da aka rika fuskanta. ...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ƙasashe da dama sun yi bikin tarbar sabuwar shekarar 2023 duk da yake ba a yin bikin a tare...