Connect with us

Opinion

Muhimman abubuwan da suka faru a shekarar 2022

Published

on

 

 

Advertisement

2022 na cikin shekarun da ba za a manta da su ba a tarihin dan adam musamman irin kalubalen da aka rika fuskanta.

 

Advertisement

 

Muhimman Abubuwan Da Suka Faru A Fagen Siyasar Najeriya A 2022

Advertisement

Abubuwa da dama sun faru a shekarar wadanda suka hada da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine da tsadar rayuwa da ambaliyar ruwa da zanga-zangar kin jinin gwamnatoci da sauye-sauyen gwamnati a wasu kasashen duniya.

Haka kuma a shekarar ne Sarauniya Elizabeth II, basarakiya mafi dadewa a karagamar mulkin Biraniya ta rasu bayan ta shafe shekara 70 a kan mulki.

Advertisement

 

Kuma a kasar Nigeria haryanzu ana ta turka turka akan fasalin chanjin da akayiwa wasu daga cikin kudaden Nigeria

Advertisement

 

An sauya wasu daga cikin kudin Nigeria inda suka Hadar da naira 1000 ,500,da Kuma 200

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending