DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Manchester City Pep Guardiola ya dauki alhakin zargin da ake yi wa dan wasansa na gaba Erling...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban bankin Najeriya CBN ya ce zai dauki tsattsauran mataki kan wasu bankuna a Jihar Kano, saboda kin zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mijin Funke Akindele ya dawo Musulunci, inda ya ce ‘na ɓata amma na dawo kan turba’ AbdulRasheed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistare mai namba 25 wadda mai shari’a Halima Wali ke jagoranta ta umarci mai binciken laifuka na ofishin...
JAPAN: Za a rufe kamfanin mujallar da ta kwashe shekaru 100 A watan Mayu za a rufe kamfanin wallafa Mujallar labarai ta mako-mako ta Jafananci,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara a sansanin sojin Armenia ta yi sanadiyyar rasuwar sojoji 15 sannan uku kuma na cikin mawuyacin hali. Gobarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 70 da shanu 70,000 ne suka mutu cikin mako daya sakamakon tsananin sanyi a wasu sassan Afghanistan. ...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC) karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ta amince da kudirin kamfanin man fetur...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kwastam a Najeriya ta bayyana ƙwato tabar wiwi da ta kai nauyin kilo 5,124 a gaɓar tekun Legas....
DAGA YASIE SANI ABDULLAHI Akalla mutum ɗaya ne ya rasa ransa sannan wasu 60 suka jikkata a wani turmutsitsi a wajen filin kwallon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da rage kashi 35 na hayar shaguna a sabuwar kasuwar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wasu alkalai da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugabancin Najeriya a jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce idan ya samu nasara a zaben da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta sahale wa Kamfanin Fetur na Kasa (NNPCL) zuba jarin Naira tiriliyan 1.9 don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan jihar Filatu ta cika hannunta da wani fasto da ake zargi da karyar an sace shi,...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Jihar Anambra ta ce za ta fara gudanar da bincike kan zargin yadda wani mutum da kashe matarsa a kan yankan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Real Madrid ta samu nasarar kai bantenta zuwa wasan karshe na Kofin Zakaran-Zakaru na Sifaniya, wato Spanish Super Cup....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin na zargin Amaechi da yin sama da fadi sa biliyan 96 lokacin da yake gwamnan jihar. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sanata Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, ya kalubalanci takaita cirar kudi ta na’urar POS da ATM da babban bankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar likitocin Najeriya NARD ta yi barazanar shiga yajin aikin gama gari idan gwamnatin tarayya ta ki biya mata bukatunta....