Connect with us

News

JAPAN: Za a rufe kamfanin mujallar da ta kwashe shekaru 100 

Published

on

JAPAN: Za a rufe kamfanin mujallar da ta kwashe shekaru 100

 

A watan Mayu za a rufe kamfanin wallafa Mujallar labarai ta mako-mako ta Jafananci, Shukan Asahi, in ji mawallafinta a yau Alhamis.

 

Kamfanin Wallafe-wallafe na Asahi Shimbun Publications Inc. ya ce ya yanke shawarar ne saboda kasuwar mujallu na mako-mako ta na raguwa kuma kudaden shiga daga tallace-tallace suma sun ragu.

 

Advertisement

Ya ce zai fi mai da hankali kan harkokin watsa labarai na zamani da ake yi ta kafafen sadarwa da kuma wallafa littattafai.

 

An kafa kamfanin a cikin 1922, Shukan Asahi ya shahara da mayar da hankali kan batutuwa da dama, ciki har da siyasa, tattalin arziki da al’adu.

 

An ce ita ce mujallar mako-mako mafi tsufa a Japan.

 

Advertisement

Mawallafin ya ce yaɗa labaran mako-mako da Shukan Asahi ta yi sun zarce miliyan daya a cikin 1950 zuwa sama.

 

A cewar mawallafin, ya sayar da kwafi 74,125 na mujallar a cikin Disamba 2022.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending