DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, ya bukaci a kama dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan wasan kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo ya shirya tsaf domin fara buga wasansa na farko a kungiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani ɗalibin jami’ar Fasaha ta tarayya da ke Akure a jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da bullar cutar diphtheria a kananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...
ƘAUYE MAFI DOGON SUNA A DUNIYA Wani tudu ne kusa da Porangahau, kudu da Waipukurau a kudancin Hawke’s Bay, a ƙasar New Zealand. Tsayin tudun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaba Lula Inacio da Silva na Brazil ya kori Shugaban rundunar sojin ƙasar, makonni biyu bayan kutsen magoya bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano, sun koka kan yadda harkokin cinikinsu ya ja baya, sakamakon yadda...
Yakamata Shugaban kungiyar Dalibai ta kasa NANSS ya tashi tsaye wajen nemawa Dalibai makomar su ta gobe tun kafin a kada kuriar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An kashe wani jami’in ‘yan sanda guda a dare ranar Juma’a, lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamitin da ke lura da ɗa’a da bin ƙa’ida da kuma sauraren korafe-korafe na majalisar dattijan Najeriya ya yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI rahoto kan wasu furodusoshin Masana’antar Kannywood da suka shahara a baya, amma yanzu aka daina jin duriyarsu duk da cewa...
Za aragye wani kaso mai yawa akalla kaso sittin cikin dari (60%) daga cikin yaran mu masu yin SHAYE SHAYE, TALLACE TALLACE DA...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke Hana Sha da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kai samame tare da ƙona wuraren...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a ƙasar Sifaniya ta bayar da umarnin tsare ɗan wasan Brazil Dani Alves a gidan yari har zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ya shaida wa BBC cewa ɓarkewar cutar ‘murar mashaƙo’ ko ‘makarau’...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin jami’an ’yan sanda da bindige wani matashi mai shekara 20 a duniya mai suna Yusuf Adamu da ke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Najeriya ta musanta yin ƙarin farashin man fetur, duk kuwa da ƙaruwar farashin man a faɗin ƙasar. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar dake umarni ga aikata kyakykyawan tare da hani ga aikata mummunan aiki ta jihar Kano (HISBAH) ta sanar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban rundunar tsaro ta kasa, Janaral Lucky Irabor ya bayyana cewa dimokuradiyya ta zauna daram da kafarta a Nijeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kidayar Jama’a ta Kasa NPC, ta ayyana 29 ga watan Maris mai zuwa a matsayin ranar gudanar da...