Connect with us

Sports

Yau ne Ronaldo zai fara buga wasa a mungiyar Al-Nassr

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Fitaccen dan wasan kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo ya shirya tsaf domin fara buga wasansa na farko a kungiyar Al-Nasr ta Saudiyya da ya koma.

 

Advertisement

Wasan da za a buiga tsakanin Al-Nasr da Al-Ettifaq za a fara shi ne da misalin ƙarfe 5:30 na agogon GMT.

Gwamnatin Kano Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Diphtheria A Kananan Hukumomi 13.

Ronaldo ya buga wasan da Riyad All Star suka buga da PSG inda ya ci biyu a wasan da aka tashi bPSG na da 5 Riyad na da 4.

Advertisement

 

Kamar yadda rahotanni ke ambatowa cewa Cristiano zai rika karbar dalar Amurka miliyan 200 a shekara, wanda shi ne kudi mafi yawa da za a biya wani ɗan kwallon kafa a duniya.

Advertisement

 

Ronaldo ya koma Al-Nasr daga Manchester United a wani yanayi na rashin jituwa, sakamakon btattaunawar da ya yi da ‘yan jarida ya soki shugabannin kungiyar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending