Babban shagon sayar da kayayyakin ƙwallo na Manchester United ya sanar da haramta buga sunan Cristiano Ronaldo a sabuwar jesin ƙungiyar. Baya ga tsohon tauraron ɗan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shahararren dan wasan kwallon kafa da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen ɗan ƙwallon duniya Cristiano Ronaldo ya ce shi da babban abokin hamayyarsa a fagen ƙwallon ƙafa, Lionel Messi “sun sauya tarihin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kyaftin din Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, a ranar Asabar, ya kafa tarihi bayan da ya jagoranci kungiyarsa ta lashe kofin zakarun kungiyoyin Larabawa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo, ya zama dan wasan kwallon kafa na farko na maza da ya buga wasanni 200...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sujjadar Cristiano Ronaldo bayan zura kwallo a wasansu na jiya talata wanda Al Nassr ta yi nasara kan Ittihad da kwallaye 3...
Cristiano Ronaldo na shirin zama dan wasan da ya fi kowa taka leda a tarihin kwallon kafa a duniya inda ya buga wasa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan wasan kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo ya shirya tsaf domin fara buga wasansa na farko a kungiyar...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Christiano Ronaldo ya sha naushi a fuska, amma duk da haka ya jefa kwallaye biyu a wasan sada zumunta...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Cristiano Ronaldo ya ce kungiyoyin kwallon kafa da dama a sassan duniya sun nuna sha’awar daukar sa amma ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Galatasaray na son dauko ɗan wasan Portugal mai buga gaba Cristiano Ronaldo, mai shekara 37, daga Manchester...
Barcelona ta yi yunkurin cin moriyar takunkumin da aka sanya wa Chelsea, inda za ta dauke mata ‘yan bayanta guda uku, Antonio Rudiger, da Cesar Azpilicueta,...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...
Daga muhammad muhammad zahraddin Liverpool na daf da daukar Luis Diaz, dan wasan gefe dan Colombia mai shekara 24 daga Porto. (Sun) Cristiano Ronaldo na iya barin Manchester United a ƙarshen...