DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An kashe wani mutum a wajen gangamin yakin neman zaben jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Kazaure ta Jihar Jigawa. Kwamishinan ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karshe dai gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kori dakataccen shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da...
DAGA KHADIJA NASEER MUSA Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh Harun Ibn Sina ya ce ya kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike game da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An saki magoya bayan Arsenal takwas da aka kama a garin Jinja na Uganda, lokacin da suke murnar nasarar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fuskanci tirka-tirka a Karamar Hukumar Rano da ke Jihar Kano, lokacin da wata mata mai suna Malama Khadija ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Majistare mai zamanta a Ikeja, Jihar Legas, ta daure wani matashi shekara hudu da rabi a gidan yari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
Hukumar Tsaron ta Sibil Difens (NSCDC), ta yi nasarar cafke wasu mutum hudu yayin da suke yunkurin sace wata jaririya a Jihar Zamfara. Hakan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iyayen wata budurwa da ke Karamar Hukumar Gbako ta Jihar Neja, sun bukaci waliyyan angon da za daura aurensa da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta musanta labarin dake yawo gari cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake...
Kotu Ta Aika Mai Siyan katin zabe A Kano Gidan Yari Alkalin kotun mai lamba 14 da ke Gyadi-Gyadi, Kano karkashin jagorancin Mustapha...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasa da awa 48 bayan an sace Kantoman Karamar Hukumar Ideato ta Arewa da ke jihar Imo, Chris...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Noman karamar hukumar Bassa da ke Jihar Filato Alhaji Ya’u Bala Jingir, ya yi kira ga gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da sanarwar sakamakon bijirewa umarnin kotu a kan wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Yaki da masu sha da safarar miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta sake bayyana matukar damuwa akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Ganduje ya ce an yi ‘Take’ ne domin a saka kishin kasa da kuma nuna Kano a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya mika kokon barar sa ga gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan kasuwa da ke garin Saminaka a Jihar Kaduna, Alhaji Hamisu Rabi’u Mai Manja Saminaka, ya bayyana cewa...
DAGA MUHAMMED MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City ta doke Wolverhampton da ci 3-0 a wasan makon na 21 a gasar Premier League da suka kara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Manchester United da ci 3 da 2 a wasan hamayya da suka...