Connect with us

Sports

Halaand yaci gaba da kafa tarihi a gasar Premier

Published

on

DAGA MUHAMMED MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

Manchester City ta doke Wolverhampton da ci 3-0 a wasan makon na 21 a gasar Premier League da suka kara ranar Lahadi a Etihad.

Advertisement

 

Erling Haaland ne ya ci dukkan kwallayen a wasa, wanda ya fara cin ta farko saura minti biyar a yi hutu.

Advertisement

Arsenal na ci gaba da jan ragamar teburin Firimiyar Ingila yayin duke Manchester United 

Bayan da suka koma zagaye na biyu ne dan wasan ya kara na biyu a bugun fenariti, sannan ya zura na uku a raga a minti na 54, minti hudu tsakani da na biyu.

 

Advertisement

Karo na hudu kenan da Haaland ya zura uku a raga a gasar Premier League a kakar nan.

 

Advertisement

Erling Haaland ya ci kwallo 25 cikin kwallo 74 da ya buga raga tun bayan zuwansa Premier.

 

Advertisement

Ya zarta ɗan wasan da ya fi yawancin kwallo a tarihin ƙungiyar Sergio Aguero, wanda ya ci kwallo 25 a cikin 150 da ya buga a wasanninsa na farko a ƙungiyar.

 

Advertisement

A tarihi Alan Shearer ne kawai ya fi Halaand yawan cin kwallo uku a kaka daya, inda ya ci kwallo uku sau biyar a kakar 1995-96, shi kuma Halaand na da hudu a wannan kakar.

 

Advertisement

Halaand ya karya tarihin manyan ‘yan kwallon Premier da suka taba cin kwallo biyar a wasanni ƙalilan, Ruud van Nistelrooy ya ci kwallo uku sau hudu a wasanni 65, Luis Suárez a 81, Alan Shearer a 86 sai kuma Robbie Fowler a 89, amma shi Halaand a wasa 19 ya ci

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending