DAGA HASSAN KHALID HAMZA Har yanzu babu wadanda suka maye gurbin Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, da mataimakinsa na shiyyar Arewa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun sauraron kararraki kan laifuka na musanman da keta mutuncin yara ƙanana ta jihar Legas, ta tura wani...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta tabbatar da kashe wani dan bindiga tare kuma da kwato makamai a kan...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta yi gargadin cewa China na ɓoye ainihin tasirin da annobar korona ta yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun wasanni ta Sifaniya ta hukunta dan wasan gaban Barcelona Robert Lewandowski ta hanyar dakatar da shi wasanni uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An samu Sulaiman Idris, Dan shekara 28 da matar sa Maimuna Hallilu mai shekaru, 20 a mace a kan gadon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da tayar da bam a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDIN An gano gawarwakin mutum goma da suka rasu a hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi, inda masu aikin ceto...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kwamishinar Bunkasa Kungiyoyi, Kananan da Matsakaitan Sana’o’i ta Jihar Bauchi, Sa’adatu Bello Kirifi, ta ajiye mukaminta, bayan an sauke mahaifinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren ɗan ƙwallon ƙafar duniya Cristiano Ronaldo ya yi tuntuɓen harshe a lokacin da ake gabatar da shi ga sabuwar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yayin da ya rage ƙasa da mako takwas a gudanar da babban zaɓe a Najeriya , Hukumar zaɓen ƙasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hadin guiwar sojoji da ’yan sanda sun hallaka wasu ’yan bindiga biyar da suka addabi Jihar Taraba. Rundunar ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mahara sun kone ofishin ’yan sanda na yankin Afor Atta da ke Karamar Hukumar Njaba a Jihar Imo. ...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Fitaccen dan wasan duniya, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya koma kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ne domin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu dakarun Sojin Sama sun rasu, wani daya ya samu mummunan rauni sakamakon kwacewar da wata tirela ta yi ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Uwargidan gwamnan Ebonyi, Racheal Umahi, ta tarbi jaririn farko da aka haifa a wannan shekara da misalin karfe 12.52...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA An kona gidaje da shaguna da wasu kadarori na miliyoin Naira a sabon rikicin al’ummomin Waja da Lunguda da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Cristiano Ronaldo ya ce kungiyoyin kwallon kafa da dama a sassan duniya sun nuna sha’awar daukar sa amma ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Da kudurin shugaban kasa Muhammad Buhari na gudanar da sahihin zabe a ranar 25 ga watan Fabrairun wannan shekara,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin dan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar APC, Kashim Shettima, ya bayyana cewa mai gidansa, Bola Tinubu, ya fi...