Connect with us

News

Kotu a Legas ta tura likita gidan yari bisa zargin yin lalata da ‘yar shekara 16

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

 

 

Wata kotun sauraron kararraki kan laifuka na musanman da keta mutuncin yara ƙanana ta jihar Legas, ta tura wani babban likita gidan yari, bisa zarginsa da yin lalata ta baki da wata yarinya ‘yar shekara goma sha shida.

 

Advertisement

An gabatar da Dokta Olufemi Olaleye, manajan daraktan cibiyar gidauniyar kula da masu cutar daji, a gaban kotu; to sai dai a tsawon zaman ya musanta zargin da ake yi ma sa.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending