DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dubun wasu tsofaffi hudu ta cika kan zargin su da yi wa wani matashi kisan gilla da yukurin cire...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotun daukaka kara ta yanke wa wani matashi dan shekara 26 hukuncin daurin rai-da-rai bisa laifin kashe mahaifiyar tsohuwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da ake saran karawa tsakanin Faransa da Argentina a wasan karshe na cin kofin duniya, yanzu haka ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mambobin jam’iyyar ANC da ke mulki a Afrika ta Kudu na hallara a birnin Johannesburg domin wani taro da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A gobe Asabar shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai cika shekara 80 da haihuwa. An haifi shugaba Buhari ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata tanka makare da man fetur ta kwace tare da afkawa kan wasu gine-gine a yankin Apata da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamatin tarayya ta bayar da umarnin bude gadar Neja ta biyu domin matafiya da ababan hawa su yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ukraine ta ce tara daga cikin cibiyoyin samar da wutar lantarkin ta sun lalace a wasu manyan sabbin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya Gianni Infantino ya ce babu rayuwar da aka rasa ta yan ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin India ta ce hudu daga cikin magungunan tarin da suka kashe wasu yara a Gambiya an yi gwaji...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mahaukaciyar karya ta hallaka wani matashi mai suna Faruk Usman bayan ta gantsara masa cizo da wasu abokansa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A kalla mutum 1,700 ne suka tsere wa rikicin da ke faruwa tsakanin bangaren sojoji a arewacin Sudan Ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manazarta Halayyar Dan Adam a Najeriya sun ce rashin gaskiya da zullumi ne suka kawo rashin nustuwa da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta yi wa hafsoshinta 122 karin girma zuwa matsayin Manjo-Janar da kuma Birgediya-Janar. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da shirin sake bude makarantun firaimare da sakandire da aka rufi a kananan hukumomin Rafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya ce makobciyar kasarsa Burkina Faso ta gayyaci sojojin haya daga kamfanin Wagner na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PRP Hon. Salihu Tanko Yakasai ya ce ba zai janyewa kowanne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daya daga cikin manyan kungiyoyin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na APC da aka fi sani da The...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke binciken yadda aka kashe kudaden da aka samu daga ma’adanan man fetur a Najeriya, NEITI, ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jirgin fasinja da ke tafiya daga Abuja zuwa Kaduna ya murkushe wata mata a mota har lahira a unguwar Kubwa...