DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan hukumar kare haƙƙin bil adama ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayyana damuwa game da halin da ƴancin bil...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotun majistare da ke Legas ta ba da umarnin tsare wasu matasa biyu da suka yi barazanar yada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tarayyar Turai ta sanya takunkumi kan mutanen da ke da hannu a tayar da rikice-rikice gabashin Jamhuriyar Dimokuradiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutum 9,000 rikici ya daidaita a baya-bayan nan a yankin Kudancin Sudan....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Jihar Kaduna ta ba da umarnin tsare matashi gidan gyaran hali kan zargin yi wa ’yar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), ta tabbatar wa al’ummar Nijeriya cewa, ba a ajiye na’urorin tantance...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Dillalan Man fetur ta Ƙasa, IPMAN, ta fitar ce ba laifinta ba ne a ƙarancin man fetur da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An soma shari’ar da ta shafi wata badaƙala mafi girma a tarihin Jamus wadda ta shafi tsohon shugaban kamfanin hada-hadar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya ce ba gudu ba ja da baya dangane da sabuwar dokar bankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Uganda ta karɓi rigakafin cutar Ebola guda 1,200 wadda za a yi amfani da ita domin kariya daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC, tace zata fara yaki da yan kasuwa da masu hada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta bai wa kamfanin man NNPC da kungiyar dalilan man fetur ta IPMAN...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwararre a fannin likitanci Kuma Dan kwakwarmaya a fannin ilimi Jigo a Jam’iyar Action Democratic Party ADP, dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Abuja ta yanke wa wani maigadi hukuncin daurin wata uku a kurkuku tare da biyan diyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yansanda a Jihar Legas sun cafke wani magidanci mai shekara 49, mai suna Lawrence Itape, da ke zaune a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An tabbatar da cewa fitaccen mawaki dan Najeriya, David Adeleke da aka fi sani da Davido ko OBO zai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dakatar da aiwatar da sabuwar dokar ƙaiyade cire...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karancin ruwa ya mamaye unguwar Hotoron Danmarke da kewaye sakamakon yajin aiki da zanga-zanga da masu ga-ruwa suka yi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shalkwatar tsaro ta Najeriya ta mayar da martani kan rahoton kamfanin dillancin labarai na Reuters wanda ya zargi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin wasu dillalai da ake zargin shigo da jabun magunguna daga kasar waje...