DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar matan jam’iyyar PDP a jihar Yobe, Hajiya Hauwa Abore tare da magoya bayan ta sun sauya sheƙa daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muhammadu Buhari ya ce gwamanonin jihohin kasar na sace kason kudaden da ake tura wa kananan hukumomi duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban limamin masallacin ma,ahadul Anwaru dake Unguwar Tudun Yola malam Abdulkadir Shehu Mai Anuwaru yace duk wani Hali da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministar harkokin tsaron Sifaniya Margarita Robles ta ce babu wani tashin hankali da zai hana ƙasarta taimaka wa Ukraine....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Kungiyoyin Mata ta Najeriya (NCWS) ta ce wayar da kan mata kan zaben ’yan takarar da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’yan bindiga sun kashe mutum bakwai tare da yin garkuwa da wasu biyar a wasu sabbin hare-hare a kananan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da niyyar ƙara kuɗin man fetur “a wannan lokaci” yayin da ‘yan ƙasar ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis Majalisar Dokokin Jihar Kano a arewacin Najeriya ta yi zama don sauraron ra’ayoyin jama’a a kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce nahiyar Afirka ce ta fi yawan masu dauke da cuta mai karya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu yamutsi a zauren majalisar dokokin Senegal ranar Alhamis bayan wani dan majalisa ya doki takwararsa a ka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta yanke wa tsohon shugaban jami’ar tarayya da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta ce ya zama wajibi ga hukumomin Najeriya su saki matashin nan da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An kama wata mai suna Blessing bisa zargin ta da kashe danta dan wata 11 a kauyen Ugep, da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC), ta ce mutum 61 suka mutu a haddura 33 da suka auku a sassan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata mata ta yi kokarin tilasta wa jami’an jirgin Southwest Airlines da ya tashi daga Houston zuwa Columbus, da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A bana, hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara yawan kudin kyautar da ake bai wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cristiano Ronaldo ya samu tayi mai tsoka daga Saudi Arabia bayan da ya rabu da Manchester United sai dai dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Baitul-malin Amurka ya mika wa wani kwamitin majalisar dokokin kasar takardun da ke kunshe da bayanan harajin da tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 1,525 aka kashe a Najeriya a sakamakon rikice-rikicen siyasa a manyan zabuka biyar da aka gudanar a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cristiano Ronaldo, ya samu tayi daga kungiyar Al-Nassr ta Saudiyya wadda za ta ba shi kudin da ya kai...