DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Batun nan na yi wa kasafin kudin 2023 na gwamnatin Najeriya ciko da majalisar dattawan Najeriya ke tuhumar ma’aikatar kudi ta kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƴan fashi sun kutsa wani coci da ke birnin Johannesburg na Afirka ta kudu tare da yi wa...
Wasu matasa biyu da ke kokarin yin fashi da bindigar roba sun shiga hannuun ‘yan sanda a jihar Ogun Aminiya ta rawaito cewa Lamarin ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar Onitsha da ke jihar Anambra da safiyar Litinin ta yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar mutane da dama sun mutu bayan ruwa yayi awon gaba da gidajensu sakamakon mamakon ruwan sama a tsiburin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta sanar da Litinin mai zuwa a matsayin ranar da za a dawo da zirga-zirgar jirgin kasan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da a shawarci takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hotunan bidiyo da aka yaɗa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda sabuwar zanga-zangar adawa da kullen korona ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan kasuwar man sun bayyana shakku kan yuwuwar kawar da matsalar nan kusa, sakamakon sauye sauyen da suka ce an samar, wanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani direban babbar mota ya kashe jami’an Hukumar Kiyaye Aukuwar Hadura ta Najeriya biyu a kan babbar hanyar Aba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan kwashe shekaru da gwamantin Nejeriya ta dakatar da koyar da darasin Tarihi a makarantun firamare da ƙananan makarantun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu gungun ’yan bindiga sun kai hari a kauyen Rafin Sarki na gundumar Fatika da ke Karamar Hukumar Giwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɓarayi sun fasa shagon wani tela, mai suna Ali Isma’il a unguwar Kundila a jihar Kano, inda su ka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Rasha Vladimir Putin ya yi alƙwarin cewa Rasha ba za ta taɓa mantawa da sojojinta waɗanda ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta dora alhakin karancin man a Lagos da Abuja da sauran jihohin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci matasan Najeriya da kada su bari wadanda ke dagula rayuwarsu, su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar majalisar jaha na Karamar Dala a karkashin jam, iyyar action democtrative party ADP Honorable Sagiru Usman...
Yanzu haka shirye-shiryen sun kankama na tarukan ƙungiyar Tarayyar Afirka da za su gudana daga gobe Juma’a. Shuwagabanin ƙasa da na gwamnatocin Afrika da dama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zaƙaƙurin ɗan wasa Cristiano Ronaldo ya zama ɗan ƙwallo na farko da ya zira ƙwallo a raga a...