DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Na Jam’iyyar Action Democratic Party(ADP) A Zaben 2023 A Kano Kuma Dan Majalisar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dan bindiga ya kashe mutum aƙalla 10 a kantin Walmart da ke Chesapeake na Jihar Virginia ta Amurka....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da sabbin takardun Naira da aka sake wa fasali a yau Laraba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero (CFR), ya bayyana aikin bututun iskar gas daga Ajaokuta-Kaduna- Kano a matsayin wani babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar ƴan sanda biyu a wani haɗarin mota inda wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar kwallon kafa ta Saudiya ta kafa tarihi a duniya, inda ta casa Argentina da kwallaye 2-1 a Gasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain ta kafa tarihin zama kungiyar da ta fi yawan ’yan wasan...
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aikin hakar danyen mai na farko a yankin Arewacin Najeriya. Fara hakar danyen man a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanata Uba Sani mai wakiltar Jihar Kaduna ta tsakiya Kuma Shugaban Kwamitin shaanin kudade na Majalisar Dattijai, yace Kashi 60% bisa 100%...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Rundunar sojin sama ta Operation Whirl Punch ta kashe ‘yan bindiga da dama a wani farmaki da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya samfurin Super Tucano ya kashe ’yan ta’addan Boko Haram 16 a yankin Banki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Lanrarki na Najeriya, Injiniya Abubakar D. Aliyu, ya ce gine-gine da mutane ke yi a kan hanyar layin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane tara, yayin da aka ceto wasu uku a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitataccen mai wa’azin Musulunci dan kasar Indiya, Dokta Zakir Naik na halartar gasar kwallon kafar na Cin Kofin Duniya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kebbi ta ce ta ceto mutum bakwai da aka yi garkuwa da su a garuruwan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan kafin fara Gasar Kofin Duniya ta Qatar 2022, Faransa ta sanar cewa dan wasanta, Karim Benzema, wanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sadiya Amin, matar da mijinta ya daure ta a daki tsawon watanni ta rasu a asibiti da aka kwantar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirin noman rani na madatsar ruwa ta Gurara da ke Jere a karamar Hukumar Kagarko da ke Jihar Kaduna, nada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi ta maida martani ga wani tallan da aka yi ta wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda...