DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A karon farko Najeriya za ta fara hako danyen mai daga rijiyoyin mai da aka gano a yankin Arewacin kasar, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama ‘Mai UngAn kama Mai Unguwa da ke hada baki da yan bindiga a Katsina Rundunar ‘yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ko da za a bukaci zuwa zagaye na biyu a zaben Shugaban Kasa na 2023,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar shari’a ta Amurka ta ce ta mikawa gwamnatin tarayyar Najeriya sama da dala miliyan 20.6 a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta nada tsohon dan wasan Najeriya, Sunday Oliseh, a cikin kwamitin kwararru na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya Fifa, Gianni Infantino, ya zargi ƙasashen Yamma da “munafurci” game da rahotannin da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya aika wa Majalisar Dikin Duniya sakon jaje bisa kisan wata ma’aikaciyar jinkai ’yar kasar Habasha, Alem da wani soja...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wani dan bindiga ta cika bayan musayar wuta a kauyen Madugu da ke babbar hanyar Galadimawa zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da shirin ƙara wa ma’aikatan shari’a na ƙasar albashi. Shugaba Buhari ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar Alhazai ta kasa a Najeriya, Zikrullah Kunle Hassan, ya ce a cikin watan Disamba za su fitar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Shehu Sani ya goranta wa Gwamnatin Shugaba Buhari kan ’yan Najeriya miliyan 133 da ke fama...
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bullo da sabon salon kunshi mai dauke da tambarin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC Bola Tinubu. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Wasanni da Harkokin Matasa, Sunday Dare, ya tabbatar da sallamar Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masu Yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta tura jami’an tsaro na DSS da sojoji da jami’an hukumar kashe gobara ofisoshin hukumar zaɓe mai...
DAGA KABIRU BASIRI FULATAN Akalla mutane 20 ne suka mutu, ciki har da yara 11, a lokacin da wata karamar motar bas ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum 997 sun rasu, wasu 4,317 sun jikkata sakamakon haddura a Jihar Kaduna, daga watan Janairu 2021 zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Twitter ya gaya wa ma’aikatansa cewa zai rufe dukkanin ofisoshinsa tun daga yanzu har zuwa ranar Litinin. Sai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Adadin gwamnonin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ke sa ido a kan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin Najeriya sun kashe wasu kwamandoji 13 na kungiyar ta’addanci ta IPOB a yankin Kudu maso Gabas. ...