DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani abin da ke zama tamkar kwarin gwiwa daga shugabancin siyasa ga matasa masana daga jihar Kano, wadanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Amurka ta jinjina wa Ukraine kan nasarar da ta samu na kwace birnin Kherson daga hannun sojin Rasha da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin Najeriya sun ce sun kashe wani jagoran ƴan fashin daji a jihar Kaduna, mai suna Dogo Maikasuwa. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Chadi sun ce an kama sama da mutum ɗari shida har da ƙananan yara tare da tasa ƙeyarsu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a garin Fatakwal na jihar Ribas, a ranar Juma’a, ta kori ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Naira ta farfaɗo da kashi 16.3 cikin 100 a kwana uku Darajar kuɗin Najeriya ta naira ta ɗan farfaɗo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya, Mahmood Yakubu ya ce yana fargaba game da ƙaruwar kai hare-hare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen jarumin barkwanci, Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal, ya ba Naziru Sarkin Waka hakuri...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun shirin sharan daji da ake kira FOREST SANITY sun ce sun yi artabu da ƴan bindiga a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Matashiya ta kashe jaririn da ta haifa, ta hanyar caka ma Jaririn wuka wanda sanadiyar hakan jaririn...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta yi watsi da ikirarin cewa ta na shirin yin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani tsohon hoto da ke nuna haɗari a kan hanyar Lokoja zuwa Abuja a watan SatumbaImage caption: Wani tsohon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta kira taron tsaro na gaggawa kan yawaitar hare-haren da ake kai wa ofisoshinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 90 sun rasu, wasu 76 sun jikkata sakamakon gobara a Jihar Kaduna a cikin wata tara na farkon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cristiano Ronaldo zai fafata a gasar cin kofin duniya a karo na 5 kenan a rayuwarsa ta kwallon kafa, bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar 15 ga watan Disamba za a fara amfani da sabbin takardun kudin CFA a yankin Afirka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakamakon tagwayen hare-haren da aka kai ranar Alhamis a ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta a jihohin Ogun da Osun,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe, ya gabatar wa Majalisar Dokokin jihar daftarin Naira biliyan 163.2 a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wani mutum a gaban wata Kotun Majistare da ke zamanta Ado-Ekiti, babban birnin Jihar Ekiti, kan...