DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen lauyan nan mai rajin kare hakkin dan adam a Najeriya Femi Falana (SAN) ya shawarci shugaban ƙasar Muhammadu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar Action Democratic Party a zaben 2023 mai zuwa, Honorabul Sha’aban Ibrahim Sharada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta sun kama wani ɗan Nijar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso a shirye yake ya karbi Hon. Alasan Ado Doguwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Babban Hadimin Shugaban Ƙasa kan Harkokin Jama’a, Ajuri Ngelale, ya kare mulkin Shugaba Muhammadu Buhari, inda ya ce masu yawan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce dole gwamnatin tarayya ta dauki matakan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Juma’a ne kamfanin Dana Airline ya sanar da cewa zai ci gaba da gudanar da ayyukansa a ranar 9 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata soja ƴrar asalin Nijeriya, Amanda Azubuike ta samu karin girma daga Laftanar-Kanar zuwa Birgediya-Janar na Sojojin Amurka a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar PRP, Salihu Tanko Yakasai, ya ce gwamnatinsa za ta rubanya kudaden...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta musanta bukatar sayen karnukan farauta a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasashen Najeriya da Mexico sun saka hannu kan yarjejeniyar kasuwancin zoɓo a tsakaninsu. Gidan talabijin na gwamnatin Najeriya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar ta nemi Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road ta hana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Yobe ta lashe kyautar Jiha mafi kyawun tsari da kyakkyawan shugabanci da kungiyar ’yan kasuwan gwamnati ta Najeriya ta yi. Mamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hajiya Rabi Abdullahi, mahaifiyar mataimakin ɗan takarar gwamna na NNPP a jihar Kano, Comrade Aminu Abdulsalam ta rasu. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shawarci duk...
DAGA ABDULKADEER TUKUNTAWA Wani matashi mai shekara 15 ya soki abokinsa da wuka a yayin wata takaddama, wanda hakan ya zama ajlinsa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Alkali Usman ya mayar da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Abubakar Lawal aiki zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Lardi ta Daya da ke Birnin Tarayya Abuja, ta ba da umarnin tsare wani fasto a gidan gyara...
Mutum aƙalla 18 ne suka rasa rayukansu bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin Ukohol na Ƙaramar Hukumar Guma da ke Jihar Binuwai...