DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ayodeji Ajayi, kwamishinan tarayya mai wakiltar Ekiti a Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa, NPC, ya bayyana cewa za a ɗauki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kaduna a yau Alhamis ta karyata rahoton harin da aka ce an kai kan hanyar Kaduna zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mawakin Amurka kuma mai fitowa a fina-finai da shirin talabijin, Curtis Jackson, wanda aka fi sani da 50 Cent,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Darajar naira ta ƙaru da kashi 16.6% idan aka kwatanta da dalar Amurka a cikin kwana uku. Kamfanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cibiyar Nazarin Alkur’ani da Bincike ta Jami’ar Tarayya Dutsin-ma (FUDMA) ta Jihar Katsina, ta kaddamar da kwamitin ba da...
Mahaifiyar Farfesa Ibrahim Malumfashi ta rasu Allah Ya yi wa mahaifiyar fitaccen Farfesan adabin Hausa, Ibrahim Malumfashi rasuwa. Farfesan ne ya sanar da hakan,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta NCDC ta ce mutum 1,601 aka bada rahoton sun kamu da ciwon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jagoran kungiyar ƴan haƙoro masu ɗauke da makami a Sudan ya ce akwai haɗarin cewar ƙasar za ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotu tarayya da ke zamanta a Kano ta umarci ɗan takarar sanata a Kano Ta Tsakiya karkashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya alkawarin rage haraji da kuma hako danyen mai da ke yankin Arewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An lakaɗa wa wani direban haya dukan kawo-wuƙa a Legas, mai suna Samson Adewunmi, har ta kai ga ya...
DAGA MUHAMAD MUHAMAD ZAHRADDIN Wani sabon bincike da aka gudanar ya nuna cewa tasirin masana’antu ko bangarorin da ke cin moriyar makamashi mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ’yan daba da ba a gano su wane ba, sun kona muhimman kayyakin zabe a Ofishin Zabe na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin Kula da Haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba a ƙarƙashin jagorancin Hon. Baffa Babba Dan’agundi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kamfanin man fetur ta NNPC a Najeriya, Mele Kyari ya ce farashin litar mai zai kai N410 kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar motar yashi ta muttsuke mutum shida har lahira, ciki har da wani mai ba da hannu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar 20 ga watan Nuwamba, 2022 za a fara gasar Kofin Duniya a kasar Qatar, wadda tuni ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Majalisar jaha a Karamar Hukumar Dala a jam, iyyar Action Democratic party (ADP) Honorable Usman Sagiru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko cikin shekara 106 da kafa kungiyarsu, ma’aikatan jinya a duk fadin Birtaniya sun bayyana aniyarsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani lauya mai suna Ebun-Olu Adegboruwa, ya nuna matuƙar damuwa dangane da yadda kotuna ke yawan soke zaɓukan fidda-gwanin...