Connect with us

News

Kudurori Na 5 Masu Kyau Ne Ga Karamar Hukumar Dala – Bandirawo

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Dan takarar Majalisar jaha a Karamar Hukumar Dala a jam, iyyar Action Democratic party (ADP) Honorable Usman Sagiru Bandirawo ya gabatar da kudurorin sa  guda 5 wanda ya kuduri aniyar yi, idan aka zabe shi a matsayin dan Majalisar jaha mai wakiltar Dala.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ya gabatar da Kudurorin nasa ne yayin tataunawa da wakilan jaridar indaranka Yasir sani Abdullahi

Dan takarar gwamnan jihar Kano a ADP ya taya malam Ibrahim shakarau murnar ranar haihuwar sa @67

Advertisement

Cikin manufofin da na kudira sun Hadar da Ilimi, Lafiya, Ruwan Sha, samawa matasa aikin yi, da kuma tsaro

Bandirawo yace yanada gogewa wajen kawar da dukkan wadannan matsalolin da gaugawa dake addabar mutanen yankin

 

Advertisement

Dan Takarar karamar Hukumar Dala jam, iyyar ADP, ya kuma sha Alwashin kyutata mu,amala tsakanin,sa da Al, ummmar sa dan tabbatar da sahihin Mulki

 

Advertisement

 

Haka kuma ya ce bazai yi watsi da fannin boko da  Ilimin Addini ba, a matakan Firamare da Sikandire da kuma gaba da Sikandire.

Advertisement

 

Ya,ce karamar hukumar Dala tana San mutum jajirtacce Kuma matashi irina Wanda yayi gogwarmaya yasan irin matsalolin da ke zama matsalolin ga yankin

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Kazalika, ya sake Jaddada kudurin sa na kare Muhalli, ta hanyar kirkirar Shirye-shiryen hana saran Daji da Shuka bishiyoyi da kuma bunkasa fannin Albarkatun kasa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending