Wata ƙungiya mai sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati a Najeriya, mai suna BudgIT, ta zargi wasu ‘yan majalisa da cusa ayyuka marasa amfani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika takardar neman amincewar Majalisar dokokin jihar kan bukatar kafa cibiyar yaki da cututtuka ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon shugaban hukumar EFCC dake yaki da cin hanci da rashawa , Ola Olukayode ya bukaci majalisar dokokin kasar da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zargi wakilin Kevin McCarthy da cin zarafin wani ɗan jam’iyyar Republican yayin da majalisar dokokin kasar Amurka ke shirin kaɗa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Nijeriya ta ƙuduri aniyar yi wa hafsoshin tsaron ƙasar kiranye, saboda taɓarɓarewar tsaro a ƙasar, musamman Arewacin Nijeriya. Majalisar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kamorudeen Lere Oyewumi ya bayyana cewa kawo yanzu majalisar ta gano ayyukan gwamnati...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban Majalisar Datawan, Godswill Akpabio ya yi suɓul-da-baka, inda ya sanar da cewa majalisar ta tura wa mambobinta ‘kuɗin more hutu’....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar wakilan Najeriya ta goma ta ce za ta sanya batun bunkasa al`umma ta ɓangaren tattalin arziki a cikin manyan manufofinta....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, kuma dan takarar Shugabancin Majalisar Dattawa, Abdul’aziz Abubakar Yari, ya ce tsarin karba-karba na jam’iyyar APC...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele a yau Talata ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan manufofin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Majalisar jaha a Karamar Hukumar Dala a jam, iyyar Action Democratic party (ADP) Honorable Usman Sagiru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan bayan ’yan Majalisar Dattawa sun yi barazanar tsige shi kan matsalar tsaro...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta gayyaci gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele, Domin ya yi mata bayani game da...