Connect with us

News

Gwamnan Abba Kabir Yusuf Na Neman Amincewar Majalisa Don Kafa Cibiyar Kula Da Cututtuka Ta Kano

Published

on

Spread the love

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika takardar neman amincewar Majalisar dokokin jihar kan bukatar kafa cibiyar yaki da cututtuka ta jihar Kano.

Hakan na kunshe ne acikin wata takarda da shugaban majalisar, Jibril Isma’il Falgore ya karanta a zauren majalisar a ranar Litinin.

Advertisement

Kungiyar Likitoci ta Kasa (NMA) ta sanar da janye aiki a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano 

Wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na Majalisar, Uba Abdullahi ya fitar, ta ce, wani bangare na cikin wasikar ya bayyana cewa; “idan aka kafa cibiyar za ta yi gaggawar magance bullar cututtuka da ke yawan barkewa a Jihar Kano.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *