DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen mawakin Hausar nan, Aminu Ala tare da wasu abokan tafiyarsa sun tsallake rijiya da baya a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dakatar da dan majalisar nan na Faransa Gregoire Fournas tsawon kwanaki 15, bayan kalamansa na nuna wariya a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da masu yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, a yau Juma’a ta samu amincewar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 18 suka rasa rayukansu bayan hari da ‘yan bindiga suka kai hari a yankin Ukohol na karamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Taron Zuba Jari na Afirka na 2022 ya sanar da zuba jarin dala biliyan 31 a Afirka da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kenya ta bukaci hukumar kwallon kafa ta duniya ta janye dakatarwar da ta yi mata daga shiga harkar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Juma’a ne aka daura auren Shugaban Hukumar Tace Fina-finai na Jihar Kano, Isma’ila Na’Abba Afakallahu, da jarumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Asara da barnar da aka samu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a Najeriya da Pakistan da sauran wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kafin yanzu Bala Usman, ya Maka Jarumar Kannywood Hadiza Gabon a Kotu kan cewar ta karbe masa kudade da yawan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata tifa makare da shayi ta muttsike akalla mata shida har lahira a unguwar Kaswan Fara da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu tashin gobara a hedikwatar hukumar masu yi wa kasa hidima dake birnin tarayya Abuja ranar Juma’a. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da karar Muhammad Sani Sha’aban da ke kalubalantar zaman Sanata Uba Sani dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 245 na shekarar 2023 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji sun kashe shahararren dan ta’addan Boko Haram, Lawan Yashin, tare da cafke wani dauke katunan zabe 67...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta ce tana sa ido kan gwamnonin ƙasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani sabon rikici na kara kunno kai a jami’o’in gwamnati a Najeriya makonni biyu kacal bayan da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum hudu ne aka kashe, ciki har da wani hakimi da aka yi wa yankan rago, yayin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mutum biyu sun mutu yayin da wani abu da aka binne ya fashe ya kuma tashi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedkwatar Tsaro ta Kasa ta ce dakarun rundunar tsaro ta Operation Delta Safe da ma wasu dakarun sun gano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gurfanar da wani magidanci a gaban wata Kotun Majistare mai zamanta a Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun, kan...