DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta soki shirin Babban Bankin Najeriya (CBN) na sauya wasu takardun kudi, tana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bikin littafan yara na farko kuma mafi girma a Najeriya, mai lakabin Akada Children’s Book Festival (ACBF), ya shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja a Najeriya ta tabbatar da buƙatar da gwamnatin tarayya ta shigar ta neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sa’o’i 48 bayan Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya bayyana cewa bankin zai sauya fasalin kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Najeriya ta yi watsi da labarin da ke cewa jami’anta ƙarƙashin hadin gwiwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gamayyar shugabannin matasa da jam’iyyun siyasa a ranar Juma’a ta yi watsi da fargabar da ake yi na kaddamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta kulla kafa dokar da za ta haramta sayar da motoci masu amfani da man fetur ko...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mahaifin ɗan sandan nan da ake zargin abokin aikinsa ya kashe shi a jihar Kebbi da ke Najeriya sanadiyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ɓatagari sun kutsa kai cikin gidan Kakakin Majalisar Wakilai ta Amurka, Nancy Pelosi, inda su ka jikkata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙarin ƙasashe biyar sun bi sahun Amurka da Birtaniya wajen bayyana fargabar kai harin ta’addanci a Abuja babban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun sace tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Inugu, Dokta Dan Shere, tare da wasu matafiya da ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya jaddada cewa babu wata fargabar kai hare-hare a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum 13 sun mutu a ambaliyar ruwa hade da zabtarewar kasa sakamakon mamakon ruwan da ake shekawa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen attajirin nan a duniya Elon Musk, ya kammala yarjejeniyar dala biliyan 44 domin siyan kamfanin Tuwita bayan watanni da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi a Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike kan mutuwar wani jami’inta ASP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar APC, Injiniya Buba Galadima, ya ce Kwankwaso ne zai lashe zabe a dukkan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar kujerar gwamna na jam’iyyar Action Democratic Party kuma dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar karamar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Gombe SEMA ta ce ambaliyar ruwa a bana an janyo asarar rayuka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan, Usman Baba, a daren Alhamis din nan ya fitar da lambobin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dinkin Duniya ta ce za a iya fitar da mutum miliyan 100 a fadin duniya daga kangin...