Connect with us

News

Ambaliya ta kashe mutum 13 a Philippines

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

 

Advertisement

 

Akalla mutum 13 sun mutu a ambaliyar ruwa hade da zabtarewar kasa sakamakon mamakon ruwan da ake shekawa a kudancin Philippines, wanda ya janyo guguwar Nalgae.

Advertisement

Jami’ai a yankin sun ce wadanda lamarin ya ritsa da su sun fito ne daga garuruwan Datu Blah Sinsuat da Datu Odin Sinsuat a yankin Maguindanao.

Elon Musk ya kammala cinikin Tuwita

Advertisement

BBC ta ruwaito cewa Masu aikin ceto na ci gaba da neman mutane a wuraren da aka ba da rahoton an samu ambaliyar ruwan.

Tun da fari masana yanayi sun ce za a fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya, kuma guguwar Nalgae za ta kara janyo zabtarewar kasa a ranakun karshen mako.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending