DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Filatu Simon Lalong ya sanya hannu kan kudirin sabuwar dokar samar da Hukumar Kula da Magunguna a jihar. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hotunan bidiyo na ci gaba da bazuwa a shafukan sada zumunta da ke nuna yadda ake zanga zanga a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fatattako kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daga gasar Zakarun Turai ta Champions League bayan ta gaza kai bantenta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci ta NMA a Najeriya, ta shirya muhawara a karon farko kan harkokin kula da lafiya ga ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kungiya mai suna Concerned Northern Forum ta yi fatali da shirin sake fasalin kudin Naira da babban bankin Najeriya zai fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, ya janye karar da ya shigar gaban kotu na kalubalantar jaruma Hannatu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutumin da ake gani a matsayin ‘wanda ya fi kowa kazanta a duniya’ ya rasu yana da shekaru 94, watanni kaɗan bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An gudanar da taron waɗanda suka shahara a shafukan sada zumunta a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi mi’ara-koma-baya da ya soke duk wani harajin da a ka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 47 a gaban wata Kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta EFCC ta sake gurfanar da tsohon akanta janar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yar asalin kasar Canada, ‘yar asalin Najeriya, Khadijah Haliru, ta zama zakara a zaben kansila da aka gudanar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe ta Inec a Najeriya ta ce ‘yan kasar miliyan 93.5 ne ke da damar kada kuri’a a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta yi fatali da tsarin nan na Gwamnatin Tarayya da take yi wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tarawa da rarraba kudin haraji ta kasa ta ce ta kammala shiri domin sake duba albashin masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kuros Riba ta tabbatar da ceto wasu jami’anta uku wadanda matasan yankin Ndon Owong, cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Juventus ba ta kai zagayen kungiyoyi 16 da za su buga zagayen gaba ba a Champions League, bayan da...
Yayin da babban zabe a Najeriya ke tafe, wasu ‘yan siyasa a kasar sun ce ba laifi bane masu kada kuri’a su karbi kudi idan an...
Nan gaba kadan ne shugabannin kasashen Jamus da Faransa za su fara ganawa a birnin Paris, a daidai lokacin da dangantaka tsakanin kasashen biyu ke nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta ce akwai bukatar Gwamnatin Tarayya ta ayyana dokar ta-baci a fannin lafiyar kasar....