Connect with us

News

Za A Kafa Hukumar Kula Da Magunguna A Filato

Published

on

Gwamna Simon Lalong

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

Gwamnan Filatu Simon Lalong ya sanya hannu kan kudirin sabuwar dokar samar da Hukumar Kula da Magunguna a jihar.

Advertisement

 

Gwamnan ya sanya hannu kan kudirin dokar mai sashi 11, da kananan sassa 52 a Fadar Gwamnatin Jihar da ke Jos, a ranar Alhamis.

Advertisement

 

An tafka muhawara tsakanin masu takarar kujerar gwamna a Kano

Advertisement

Aminiya ta rawaito cewa Bayan sanya hannun ne kuma, ya ce dokar ba karamin alfanu za ta kawo ga rayuwar al’ummar jihar ba.

 

Advertisement

“In dai aka dabbaka dokar kamar yadda aka tsara ta, za ta saukaka wa al’umma samun magunguna masu inganci da rahusa a asibitocin jihar da na manyan makarantu, hadi da na duba gari,” in ji gwamnan.

 

Advertisement

Ya kuma gode wa ’yan Majalisar Dokokin jihar, bisa gaggawar mayar da hanakali kan kudirin, da kuma gaggauta zartar da dokar.

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending