DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta roki hukumomin Najeriya da su tashi tsaye, wajen ganin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji a Kasar Sudan sun watsa hayaki mai sa hawaye a ƙoƙarin hana dubban masu zanga zanga maci zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal babban birnin jihar Ribas ya soke zaɓukan fitar da gwani da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa, IPMAN, shiyyar yammacin kasar, ta danganta karin farashin famfon na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya ce zai ƙaddamar da tsarin katin bai-ɗaya ranar 16 ga watan Janairun 2023. Za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta tsayar da ranar 11 ga watan Nuwamban 2023, domin gudanar da zabukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Qatar ya yi allawadai da labaran kanzon kurege da ake yadawa marasa dadi game da shirin kasarsa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar 1 ga watan Nuwamba ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kocin Crystal Palace Patrick Vieira ya ce ba a bai wa bakaken masu horaswa dama ne a Premier. Patrick...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo ya koma atisaye tare da sauran abokan wasansa na kungiyar, bayan hukuncin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce ta kama wasu motoci uku makare da kwalabe 5,800 na kamru uwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rishi Sunak ya zama sabon firaminista Birtaniya bayan da Sarki Charles ya ba shi izinin kafa gwamnati. Hakan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya ce labaran kanzon kurege na kara ingiza rikici a Najeriya, kuma sukan kara rura wutar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An katse intanet a kasar Sudan a yayin da ake shirin bikin zagayowar cika shekara daya da gudanar juyin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin ’yan fasa-kwauri ne sun kashe wani jami’in Kwastam a Juma’ar da ta gabata a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya ta zama kasa ta 103 cikin jerin kasashen 121 da aka ce suna fama da matsalar yunwa, kamar yadda shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Motocin Kamfanin Dangote su 18 dauke da lodin siminti sun sha da kyar a hannun ’yan kungiyar IPOB...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani magidanci ya lakada wa jaririn dansa mai wata biyu da haihuwa duka, har ya karya masa hannu saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya, ta ce gyaran hanyar Abuja zuwa Kaduna da Kano da ake yi ya tsaya ne sakamakon barazanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata tankar man dizal da ake tsammanin mallakin kamfanin Conoil PLC ne ta yi hatsari a kan hanyar Legas...