Connect with us

Sports

Ba a bai wa bakaken koci dama a Premier

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

Kocin Crystal Palace Patrick Vieira ya ce ba a bai wa bakaken masu horaswa dama ne a Premier.

Advertisement

Patrick Vieira shi ne koci daya tilo da yake koyar da wata kungiya a gasar Premier, ya ce akwai bukatar bayar da dama ga bakaken yan wasa domin gwada sa’arsu a aikin koyarwa.

Ronaldo ya dawo atisaye bayan hukuncin da Ten Hag ya yi masa

Advertisement

Wani sabon rahoto ya nuna cewa kashi 43 na yan wasan Premier da 34 na masu buga sauran wasannin Igila bakake ne, sai dai kashi 4.4 ne kacal ke cikin harkokin horaswa.

“Dole mu bai wa sauran mutane dama,” kamar yadda Viera ya shaida wa BBC.

Advertisement

“Mu ma muna da kyau sosai mun san memuke kamar sauran mutane. kuma da bukatar a dauke mu daidai da kowa.”

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending