DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce yakin da ake a Ukraine...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Real Madrid ta yi galaba a kan babbar abokiyar hamayyarta Barcelona wadda ta lallasa da ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da kafofin yaɗa labarai ta Najeriya ta ce matakin rufe wasu kafofin yaɗa labarai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kasar Qatar ta ce kawo yanzu fiye da mutum miliyan 1.5 ne suka nuna bukatarsu ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Muhammadu Sanusi ya ce “dole ne sai an shiga mawuyacin hali” kafin a gyara Najeriya ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar gwamna na jam’iyyar Action Democratic Party kuma dan majalisar wakilai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon na hannun daman shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima ya soki lambar yabo ta kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Usman Rimi, ɗalibin da ke shekarar karshe a fannin likitanci da tiyata a Jami’ar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An yi wa masu kiwon kaji a Jihar Kano damfarar Naira miliyan 819 a karkashin wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jaridar Daily Trust ta rairayo jerin wasu ’yan Majalisar Tarayya 16 da ba za su koma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An damke wata mata mai shekara 30 kan zargin yin amfani da wuka ta kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar adawa ta NNPP da kungiyoyin farar hula, ƙarƙashin inuwar ‘Alliance for Good Governance’ sun bukaci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar kwadago (NLC) ta kasa reshan Jihar Kano, ta bayyana cewa tun a shekarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Rasha ta ce aikin sake gyara gadar Crimeazai dauki har zuwa nan da watan Yulin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Akalla gidaje 500 ne ruwa ya tafi da su, sannan mutum daya kuma ya rasa ransa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce Liverpool har yanzu su ne banyan abokan hamayyarsa a tseren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin a bude Masana’antar Simintin Dangote da ke Obajana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin janye dokar hana hawa babura da gwamnatin ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana kafafen sada zumunta na yanar gizo a...