DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU za ta kai karar gwamnatin kasar kan rijistar da ta yi wa sabbin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani fitaccen dan wasan Chess mai shekaru 19 Hans Niemann da ake zargi da aikata magudi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan-sanda sun ce sun yi nasarar ceto wasu mata tara da suka fito daga wasu jihohin Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum biyu sun mutu motoci 12 kuma suka kone lokacin da wata motar dakon man fetur ta kama...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Kamshi abin so ne ga kowa. Don haka, ya kamata mata su kasance masu yawan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Sojoji 68, ciki har da hafsohi za su gurfanar a gaban kotun soja kan aikata laifi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin da duniya ke bikin ranar malamai ta duniya, wanda hukumar kimiya da al’adu ta majalisar dinkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daliban sakandare a Jihar Kano sun bukaci gwamnati ta inganta bangaren walwalar malaman makaranta domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ceto rayuka 72 da dukiyoyin da kudinsu ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta wallafa sunayen ‘yan takara na mukaman gwamnonin jihohi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce jerin sunayen wadanda za ta ba lambar girmamawa ta kasa da ake ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarrabawa ta NABTEB, ta saki sakamakon jarrabawar NBC da NTC na 2022 da aka rubuta....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar APC ta ce jiga-jiganta sun yi nasarar dinke wata baraka da batun hada gangamin yakin neman zabe...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN ’Yan bindiga sun sako fasinjoji 23 da suka rage a hannunsu daga cikin mutanen da suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe malaman makarantu 10, wasu 50 kuma na hannunsu a Jihar Kaduna, daga watan Janairu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta amince ta aiwatar da mafi karancin albashin naira dubu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A halin yanzu gwamnoni shida na jam’iyyar APC na yin wata ganawar sirri tare da Shguaban Jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama da ɗalibai 300 na Cibiyar Koyar da Sana’o’i ta Zamani ta Dangote,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Dr. Mohammed Goje, Sakataren zartarwa na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), ya ce ambaliyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wata Gobara da ta tashi a wani gidan siyar da Kayan da Kujeru mai suna...