News
Yanzu-Yanzu: Gobara ta Tashi a Kusa Da Gidan Rediyon Nasara a Kano
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Wata Gobara da ta tashi a wani gidan siyar da Kayan da Kujeru mai suna Vava Furnitures dake kan titin Murrtala Muhammad way a Kano na ci gaba da ci aWata Gobara da ta tashi a wani gidan siyar da Kayan da Kujeru mai suna Vava Furnitures dake kan titin Murrtala Muhammad way a Kano na ci gaba da ci a halin yanzu.
Gobaarr da tayi sanadiyyar asarar Dukiya mai Tarin yawa.
Wakiliyarmu YASIR SANI ABDULLAHI ta rawaito cewa jami’an kashe gobara sun isa wurin a halin yanzu.
Advertisements
