DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bugi ƙirjin cewa INEC ta samu nasarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya ta gargadi ‘yan kasarta da su guji yin amfani da wasu nau’ukan magungunan tari wadanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ebonyi ta ce, wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluman da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya fitar sun nuna cewa ƴan Nijeriya sun kashe dala miliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wani fasto da ke garkuwa da mutane ta cika a Jihar Adamawa. Kotun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen ayyuka na gwamnatin tarayya da ke jihar Bauchi, ta kama wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dogayen layukan mai sun sake dawowa a gidajen mai a Kano, tun a karshen mako saboda karancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An rantsar da shugaban mulkin sojan Chadi, Mahamat Idriss Deby kan madafan ikon kasar kasar na tsawon wasu shekaru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana fargabar mutane da dama sun maƙale a ƙarƙashin ɓaraguzan ginin wani coci da ya rushe a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani ɗan majalisar dokokin jihar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum uku ne suka rasu yayin da hudu suka jikkata a wani hadari da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya na shirin sakin akalla kashi 30 na adadin fursunonin da ke tsare a gidajen gyaran...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata taƙaddama da ta taso tsakanin gamayyar kungiyar ma’aikatan lafiya ta JOHESU da shugabancin asibitin koyarwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamar yadda Jama,a ke cewa matasa sune kashen bayan kowacce Al,umma a duniya. A dai,dai lokacin da...
DAGA YASIR AANI ABDULLAH Mujallar Forbes ta wallafa cewar Kylian Mbappe shi ne dan wasan tamaula da yake kan gaba wajen samun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI . Matafiya da ke zirga-zirga a babbar hanyar Gusau zuwa Funtuwa sun shiga tasku sakamakon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo zasu kashe naira biliyan 11.92 na abinci da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai (Dawisu) ya nada Suhaib Auwal...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun nuna cewa a yanzu haka akwai daruruwan makarantun firamare da sakandire da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya, ta kuduri aniyar hana wadanda ba ‘yan Nijeriya ba kada...