News
Hukumar Kwastam ta kama Shinkafa da kudinta ya kai N200m a Bauchi
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN
Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen ayyuka na gwamnatin tarayya da ke jihar Bauchi, ta kama wasu haramtattun kayayyaki da suka kai Naira miliyan 200.
Jami’in hulda da jama’a na sashin Umar Abdullahi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya sanyawa hannu kuma aka raba wa manema labarai a ranar Litinin.
Yadda Dogayen Layi Suka Dawo A Gidajen Mai A Kano
Ya kara da cewa, a tsakanin watan Agusta zuwa Satumba ne wasu kungiyoyin sintiri na shiyyar suka kame haramtattun kayayyakin.
Kayayyakin da aka kama sun hada da shinkafa kasar waje, fetur da sauran kayayyaki.
Punch
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
