DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Firaministan Birtaniya, Liz Truss ta yi murabus Ta yi sanarwar murabus din ta ne a ranar Alhamis, a wajen No...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Amurka za ta bayar da taimakon da ya kai na dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Manchester United na gaba Cristiano Ronaldo ya fice dafa filim wasana Old Trafford kafin tashi daga wasan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Yaki da Rashawa da Sauran Laifuffuka (ICPC) ta ce ta rufe haramtattun manyan makarantu 62 a fadin Najeriya....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Babban Sakataren Ma’aikatar Lantarki da Makamashi na Jihar, Mista Godwin Nwankwo, kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar likitocin Najeriya – NMA ta ce a yanzu likitoci dubu 24 ne suka rage a kasar domin kula...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai, ya bayyana aniyarsa ta shiga muhawarar takarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea na duba yiwuwar sayen dan wasa a bazara mai zuwa inda dan wasan Napoli kuma mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu daliban Kwalejin Ilimi a Jihar Kwara sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da rashin biyan malamansu albashi har na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hauhawar farashi ta yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) ta ce ta horar da ‘yan Najeriya 37,000 da su rika tantance bayanan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rikicin kabilanci ya yi ajalin wasu matasa biyu a garin Salka da ke Karamar Hukumar Magama ta Jihar Neja....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa sanin darajar ilimi ya sa zai auri wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi mai shekaru 25 a Jos, babban birnin Jihar Filato, ya kashe kansa sakamakon sace masa Keke Napep guda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke yaki da almundahana da sauran lafukan da suka shafi cin hanci ta ICPC a Najeriya, ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta yanke wa wani dan China...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya ce akwai fargabar za a aikata kisan kiyashi a yankin Tirgay na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti Rt. Hon. Funminiyi Afuye ya rasu Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito wata majiya na tabbatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohuwar ‘yar taƙarar kujerar gwamna karkashin jam’iyyar APC a Jihar Adamawa, Sanata Aisha Dahiru Binani, ta sha alwashin daukaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tawagar Brazil Neymar ya sanar da wata kotu a Sifaniya cewar bai da hannu wajen kulla yarjejeniyar...