Connect with us

News

Kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti ya rasu

Published

on

Kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

Kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti Rt. Hon. Funminiyi Afuye ya rasu

Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito wata majiya na tabbatar da mutuwar dan majalisar mai shekara 66.

Mista Afuye, wanda lauya ne ya rasu ranar Laraba da yamma a wani asibiti sakamakon wata gajeriyar jinya, kamar yadda majiyar ta tabbatar.

BBC HAUSA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending