DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP, Usman Alkali-Baba, ya umurci rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, sashin dabarun yaƙi rundunar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan a yau Litinin ya nuna damuwa kan rashin iko da majalisun tarayya ke da shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kwararre a fannin lafiya, Dokta Ihuoma Eugene, ya gargadi ’yan Najeriya cewa sanya gishiri da yawa a abinci na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga a safiyar yau, 24 ga Oktoba, 2022 (da misalin karfe 7:00 na safe) sun yi garkuwa da mutane...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani mutum ya shiga komar ’yan sanda a Jihar Ogun bayan takaddama ta kaure a tsakaninsa da matarsa, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Conservative mai mulki a Birtaniya na fara hutun ƙarshen mako cikin zazzafar siyasa a yunƙurin da take yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya ta doke takwararta ta Amurka a bugun fenariti da ci 4-3 domin zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wan jirgin sama dauke da fasinjoji ya bace bat a sararin samaniya kasar Costa Rica. Jirgin wanda ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Muhammadu Buhari ya bai wa gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike da kuma tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan lambobin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabar matan jam’iyyar New Nigerian People’s Party NNPP ta jahar kano Hajiya Zuwairiya Abubakar ta taya Dr Rabiu Musa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A shirye Chelsea take domin ta bar ɗan wasan gaba na ƙasar Belgium mai shekara 29 Romelu Lukaku ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin Wakiliyar Mata ta Majalisar Dinkin Duniya, Mista Lansana Wonneh ya ce duk da matan karkara a Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari, ta ce saboda yawan tsammanin da ‘yan Najeriya ke yi ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan ɓangar siyasa sun lakawada shugaban ‘yan jarida na Jihar Zamfara, Comrade Ibrahim Musa Maizare duka, inda kuma suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Injiniya Emmanuel Audu-Ohwavborua a matsayin sabon mukaddashin Shugaban Hukumar Raya Yankin Neja Delta (NDDC)....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo ba zai buga karawar da za ta yi da Chelsea ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe ‘yan tada-ƙayar baya na Boko...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Muhammad Buhari ya snaar da ƙorar shugaban Hukumar Raya Yankin Neja Delta Effiong Akwa. Darektar ƴada labaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya, IPMAN, a yau Alhamis ta ce kamfanin man fetur na ƙasa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta bukaci a gudanar da bincike cikin gaggawa kan zargin karkatar da dukiyar jiha...