Sports
Ronaldo ba zai buga wa United wasa da Chelsea ba
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo ba zai buga karawar da za ta yi da Chelsea ba a gasar Firimiyar Ingila ranar Asabar.
Hakan na zuwa ne bayan ɗan wasan ya fice daga filin wasa tun kafin a tashi a karawa da United ta samu nasara kan Tottenham da ci 2-0 a gasar Firimiya jiya Laraba, bayan da kasa sanya shi cikin wasa.
Buhari ya kori shugaban Hukumar Raya Ƴankin Neja-Delta
Wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar, ya ce sauran ‘yan wasa na shirye-shirye domin tinƙarar wasan su na gaba.
Manchester United ta ce Ronaldo mai shekara 37, yana da muhimmiƴar rawa da zai taka mata, amma batun fita daga filin wasa batu ne na ɗa’a
Advertisements
