DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Allah ya yi wa Mai Martaba Sarkin Dosso, Djermakoye Maidanda Hamadou Seydou rasuwa. Sarkin ya rasu ne yau...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne al’ummar jihar Legas a kudu maso yammacin Najeriya suka wayi gari da matsalolin rashin motocin haya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bi sahun shugabannin kasashen duniya wajen taya sabon zababben shugaban kasar Brazil Luiz Inacio...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon mamallakin kamfanin Tuwita Elon Musk ya ce za a sake duba hanyar da ake bi wajen tantance masu amfani da...
DAGA ABDULKADEER TUKUNTAWA. Hukumomin kasar Mozambique sun ce sun kwace wayoyin iphone na jabu kimanin 1,165, tare da kama wasu mutum biyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar tarayya ta Dutse, ta sanar da maki 150 a matsayin mafi ƙaranci na samun gurbin karatu na shekarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari zai kama hanyarsa zuwa London a yau dinnan domin a duba lafiyarsa. Kakakin shugaban, Femi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi alkawarin Naira miliyan uku ga tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar China ta yi kira ga kasashen Amurka da Australiya da su yi duk mai yiyuwa wajen wanzar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jakadan Turkiyya a Najeriya Hidayet Bayraktar ya ce nan ba da dadewa ba jiragen yaki marasa matuka da jirage...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta ce ta samu nasarar kubutar da ‘yan mata 50, wadanda ta yi zargin cewa...
DAGA ABDULKADEER TUKUNTAWA Shugaban Kasar Somalia, Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa akalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren kunar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani bidiyo dauke da bandir-bandir din ‘naira’ 2000 da kuma 5000 sun sake bulla a shafukan sada zumunta. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 132 sun mutu lokacin da wata gadar da ta kwashe shekaru sama da 100 ana amfani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce matakin da babban bankin Najeriya CBN ya dauka na sauya fasalin takardun Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda ta jihar Borno ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Abubakar bisa zargin kashe mijinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi taro da manyan hafsoshin tsaron ƙasar, ranar Litinin domin sake duba halin da tsaron ƙasar ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRDDIN Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta lashe kambun Gwazuwar Jarumar Afirka a taron karrama ’yan fim da aka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hazikin dan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos ya karbi katin sallama na farko a tarihin sana’arsa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da shirin bunkasa harkokin zirga-zirgar ababen hawa a birnin Kano a...