DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) Emirates, ya dakatar da jiragenta zuwa Najeriya ba tare da bata lokaci ba, suna ambaton...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka masu alaka ICPC, ta gurfanar da tsohon shugaban riko na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Gerrard Pique, ya ce wasan da kungiyarsa za ta yi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ƴan Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai zai kaddamar da shafin yanar gizo na kamfen....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayanai sun tabbatar da cewa yajin aikin matuƙa jiragen saman zai fara ne daga tsakiyar daren nan, abin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Nijeriya (CBN) ya shawarci ɗalibai da su yi amfani da tsarin Naira ta yanar gizo, wacce aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Edo da ke Najeriya na farautar mutanen da ake zargi su ne suka kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke Ota a Jihar Ogun, ta yanke wa wani mutum mai suna Adungba Taiwo mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Najeriya sun ce an tura jami’an tsaron ƙasar domin ceto mutane sama da 20 waɗanda ƴan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Laraba aka gurfanar da wasu mutum biyu a Kotun Majistare da ke Nomansland a Kano, kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet), ta sanar da karewar yanayin damina a Arewacin kasar nan, inda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC na karamar hukumar Doguwa a jihar Kano, sun ziyarci dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari, a Jihar Kaduna ta sa ranar 15 ga watan Nuwamban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu ta’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta kama mutum 130 dauke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Zamfara, Dokta Sani Ahmad, ya rasu. Marigayin ya rasu ne a ranar Laraba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke Karu a Abuja, ta gurfanar da wani mutum da ake zargin ya lakada wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa, EFCC, ta nemi bankuna da masu sana’ar...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hana Yi wa Tattalin Arziki Zagon-kasa a Najeriya (EFCC), ta kama masu canjin kudaden ketare takwas a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin lura da harkokin wuta na Majalisar Dattawan Najeriya ya bayyana aikin gina madatsar ruwa ta samar da wutar lantarki...