DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jahar sokkoto alhaji aminu waziri tambuwal yace, gwamnatin sa ta kusa kaddamar da sabon asibitin da kaf yankin arewa maso...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama ta samu Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya ta haramta wa Jam’iyyar PDP tsayar da dan Gwamnan Jihar Zamfara a zaben 2023. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fasinjoji 14 ne suka kone kurmus a hanyar Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fenway Sports Group (FSG),mamallakan kungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool FC, sun sanya kungiyar ta gasar premier ta Ingila a kasuwa ....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugabannin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa. Jaridar Daily Trust ta ruwaito...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Alkalin alkalan Najeriya mai shari’a Olukayode Ariwoola ya rantsar da alkalan da za su jagoranci sauraron korafe-korafen zabukan kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta ce za a ci gaba da sufurin jirgin kasan Abuja-Kaduna a cikin watan Nuwamba da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotun majistare a jihar Kano ta yi wa wasu matasa masu wallafa hotunan bidiyo a dandalin sada zumunta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Liverpool da Real Madrid za su kara a wasan zagaye na biyu a Champions League, bayan da aka raba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jiga-jigan jam’iyyar Republican da takwarorinsu na Democrat a Amurka na kara azama domin ganin sun samu goyon baya yayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da al’amuran addini ta Somaliya ta haramta amfani da kalmar al-Shabab – wadda a harshen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi Darajar Naira ta ci gaba da faduwa a...
DAGA YASIR SABI ABDULLAHI Rundunar ƴan sanda ta jihar Borno ta saki wata tinkiya da aka kama da laifin cinye soyayyen kifi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mace duk tsufanta ba ta son a ce da ita ta tsufa. Kullum tana so a rika...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce a ƙoƙarinta na kakkaɓe ragowar ‘yan ta’adda a yankin arewa maso...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya jagoranci wasu gwamnonin Jam’iyyar PDP – da ba sa shiri da ɓangaren...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fara biyan malaman jami’o’in da suka balle daga kungiyar ASUU suka shiga sabuwar da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino ya jajanta wa kungiyar kwallon ta Kano Pillars...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin yin sukari na dangote ya fitar da rahoton samun ribar Naira biliyan 4.6 a wata uku, wanda hakan ya...