Connect with us

News

ASUU ta shiga ganawar sirri ta gaggawa

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

 

 

Shugabannin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa.

 

Advertisement

Jaridar Daily Trust  ta ruwaito cewa kungiyar ta shiga ganawar sirrin ne da tsakar ranar Litinin, a harabar sakatariyar kungiyar da ke jami’ar Abuja.

Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Zai Dawo Aiki A Watan Nuwamba

Ganawar karkashin jagorancin shugaban kungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke, za ta duba batun biyan malaman rabin albashin watan Oktoba.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending