DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya fito fili ya nemi afuwar wakilin jaridar Leadership...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da hukunci kan karar da jam’iyyar APC ta shigar kan dantalarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban malaman addini sun cika titunan Sudan a karo na biyu cikin mako biyu domin zanga-zangar kin amincewa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kammala tattaunawa tsakanin manyan jami’an gwamnatin Habasha da takwarorinsu na yankin Tigray, inda suka saka hannu domin aiwatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 25 a zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta yi watsi da rahotannin da ke alakanta ta da wani bincike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata itaciyar kuka ta shafe sama da shekara 180 a garin Obudu da ke Jihar Kuros Riba. ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kaddara wannan lamarin a zuciyarka, babban asibiti tilo a karamar hukuma mai mutane fiye da dubu 400, amma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Najeriyar nan da ya shahara a shafin sada zumunta na Instagram wajen yin damfara, Abbas Ramon, wanda aka fi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tauraron mawakin Najeriya, Kizz Daniel, ya shiga cikin jerin fitattun mawaka da za su taka rawa a gasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsawon shekaru manoman albasa suna tafka asara saboda rashin nagartattun hanyoyin adanata, bayan cire ta. Wani bincike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kidaya ta kasa (NPC) ta sha alwashin gudanar da sahihin kidayar mutane da gidaje a fadin Nijeriya a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamar Yadda Muke Gani Nan bandir bandir ne (Bunch) ne na Naira dubu dubu da dari biyar biyar, Kamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe a Najeriya ta fara kafe rajistar sunayen masu kaɗa ƙuri’a a faɗin ƙasar yayin da babban zaɓen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da harkokin ƴan sanda, PSC, ta sanar da karin girma na musamman ga CSP Daniel Amah,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake gabatar da tuhumar ta’addanaci mai laifuka bakwai kan jagoran ‘yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamared Yasir Abubakar, ɗalibi mai karantar Shari’a a jami’ar Bayero da ke Kano, kuma ɗan aji 4, ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirye-shirye sun yi nisa na kara inganta hanyoyin samar da wutar lantarki a Abuja da kewaye. Ministan Makamashi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Darajar kuɗin Najeriya ta naira ta ɗan farfaɗo da kashi 16.3 cikin 100 a kwana uku idan aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Faransa ta amince jirgin ruwan ceto ɗauke da ‘yan cirani da ya taso daga tekun Mediterranean tsayawa a tashar...